Takarda wata abu ce fara tas da galibi ake rubutu da ita, duk da a wani lokaci akanyi wasu abubuwan da takarda ba dole sai rubutu ba to amman galibin takardu anyi su ne domin rubutu.[1] kuma ana anfani da takarda domin yin zane-zane, da kuma buga rubutu. Sannan kuma takarda yana da bango na kariya saboda kar ya yi datti ko kuma ya yage da sauransu.

Takarda
material (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na manufactured product (en) Fassara
Amfani substrate (en) Fassara, insulation (en) Fassara, mulch (en) Fassara, building material (en) Fassara, Fasaha, product packaging (en) Fassara, Tsafta, banknote (en) Fassara, wallpaper (en) Fassara, writing surface (en) Fassara, painting support (en) Fassara da information storage medium (en) Fassara
Suna saboda papyrus (en) Fassara
Kayan haɗi wood fiber (en) Fassara, flax (en) Fassara, dye (en) Fassara da bleach (en) Fassara
Karatun ta paper studies (en) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara 141 "BCE"
Fabrication method (en) Fassara papermaking (en) Fassara
Shafin yanar gizo vnexpress.net… da sdcvietnam.com…
Has characteristic (en) Fassara hygroscopy (en) Fassara, flammability (en) Fassara, compliance (en) Fassara da permeability (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of paper (en) Fassara
Recycling code (en) Fassara 22
MCN code (en) Fassara 4707.10.00
Takarda
Takardar rubutu

Manazarta gyara sashe