Stéphane Sessègnon (an haife shi a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da hudu 1984 a garin Allahe, a ƙasar Benin) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Benin. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Benin daga shekara ta 2004.

Stéphane Sessègnon
Rayuwa
Haihuwa Allahé (en) Fassara, 1 ga Yuni, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Benin
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Requins de l'Atlantique FC (en) Fassara2003-200420
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara2004-20066810
  Benin national football team (en) Fassara2004-
Le Mans F.C. (en) Fassara2006-2008616
Paris Saint-Germain2008-2011778
Sunderland A.F.C. (en) Fassara2011-20138717
West Bromwich Albion F.C. (en) Fassara2013-2016759
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Lamban wasa 29
Nauyi 72 kg
Tsayi 168 cm
Désiré A. sègbè da Stephane Sessegnon
Stephane Sessegnon
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe