Sherifatu Sumaila

Yar wasan kwallon kafa ce ta kasar Ghana

Sherifatu Sumaila (an haife shi a 30 ga Nuwamban shekarar alif dari Tara da casa'in da shida 1996) itace Yar wasan kwallon kafa ta kasar Ghana wandda ke wasa a matsayin Yar wasan tsakiya mai kai hari / kai hari ga kungiyar Mallbackens IF ta Sweden. Ta taba buga wa Djurgårdens IF Fotboll (mata) . Ita ma tsohuwar 'yar wasa ce ta kungiyar kwallon kafa ta Mata ta Amurka, LA Galaxy Orange County. Sherifatu memba ce a kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Ghana, mai suna Black Queens.[1][2][3]

Sherifatu Sumaila
Rayuwa
Haihuwa Tamale, 30 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mallbackens IF (en) Fassara-
  Ghana women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.66 m
Sherifatu Sumaila

Ilimi gyara sashe

Sherifatu ta kammala karatunta ne a Kwalejin Kwalejin Kura ta Feather River da ke Quincy, California.

Manazarta gyara sashe

  1. ghanasoccernet.com. "BREAKING NEWS: Ghana international Sherifatu Sumaila signs for Swedish side Djurgårdens IF Damfotboll". Ghana soccer net.
  2. Ghana Soccer net. "Ex-Black Maidens and Princesses striker Sherifatu Sumaila signs for LA Galaxy Orange County". Ghana Soccer net.
  3. Gyamera-Antwi, Evans. "Ghana name squad for 2018 Africa Women Cup of Nations". Goal.com.