Sani Sabulu Shahararen mawaki ne mai salon Magana a harshen Hausa cikin kidan Kalangu.

Sani Sabulu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Asali gyara sashe

Alhaji Sani Sabulu dai dan asalin Kanoma ne da ya ke a cikin karamar hukumar Maru dake yankin jahar Zamfara].

Wakoki gyara sashe

Kaɗan daga cikin wakokin mariganyi Alhaji Sani Sabulu. Sune kamar haka:

  • Yau da gobe gonar Allah.
  • Mai dadiro.
  • Duniya shiga dakin mota.
  • Lokaci, da sauransu.

Iyali gyara sashe

Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da matansa guda 4 sun haɗa da; Masa'uda, da Hajara, da kuma Amina Miskili

Yaran Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da yara kaman haka, zainabu abu.

Manazarta gyara sashe