SAKWARA gyara sashe

abinci ne daya samu asali daga doya, yana daga cikin abuncin dake gina jiki kuma ta karawa jiki kuzari. Zaki samu doyan ki, ki fer ki yankashi da girma sai kisa a kukunya da ruwa idan doyan ya nuna, sai ki samu turmi mai kyau ki wanke sosai, sannan ki rinka zuba doyan ki kina dakawa sai ki saka ruwan doyan kadan kina dakawa dan ya hadu da kyau, idan ya hadu yanda kikeso sai ki kwashe.

MANAZARTA gyara sashe