Sajjad H. Rizvi
Sajjad Hayder Rizvi masanin tarihi ne haziki kuma farfesa a fann tarihin ilimin Islama da ilimin addinin musulunci daga Jami'ar Exeter .
Sajjad H. Rizvi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Tarihin Rayuwa gyara sashe
Rizvi ya kammala BA da MA a a fannin ilimin tarihin zamani, da kuma MPhil a karatun gabas ta Tsakiya na zamani daga Jami'ar Oxford. Ya sami digirinsa na PhD a fannin nazarin Gabas daga Jami'ar Cambridge . Rizvi ya yi aiki a matsayin malami a jami'ar Bristol kafin ya koma jami'ar Exeter, inda a yanzu ya zama malami a tarihin ilimin addinin Islama.
Ayyuka gyara sashe
- Mulla Sadra da Metaphysics: Modulation of Being [1]
- Mullā Sadrā Shīrāzī: Rayuwarsa da Ayyukansa da Tushen Falsafar Safavid
Duba kuma gyara sashe
- Mohammed Rustom
Manazarta gyara sashe
- ↑ Reviews of Mulla Sadra and Metaphysics: Modulation of Being: