Otu-Jeremi gari ne a karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta, Najeriya.[1] Kamfanin iskar gas na Najeriya yana a garin.[2] Kuma nan ne hedikwatar karamar hukumar Ughelli ta Kudu.[3]

Otu-Jeremi

Wuri
Map
 5°29′48″N 5°58′34″E / 5.49677742°N 5.97624086°E / 5.49677742; 5.97624086
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Manazarta

gyara sashe
  1. "List of Towns and Villages in Ughelli South LGA". Nigeriazipcodes.com.
  2. "Group warns against sale of gas plant, oil field in Delta". Vanguard News (in Turanci). 2012-06-17. Retrieved 2022-02-17.
  3. "BREAKING: Result of suspected COVID-19 patient in Ughelli South is positive". Vanguard News (in Turanci). 2020-04-22. Retrieved 2022-02-17.