Nura Abdullahi (An haife shine a ranar 17 ga watan Agusta na shekarar ta alif dari tara da casa'in da bakwai 1997A.C) shi ne tsohon dan wasan kwallon kafa ta kasar Nijeriya.

Nura Abdullahi
Rayuwa
Haihuwa Kachia, 17 ga Augusta, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
A.S. Roma (en) Fassara-
A.C. Perugia Calcio (en) Fassara-
Spezia Calcio (en) Fassara-
KAA Gent (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.82 m

Ayyukan klub gyara sashe

Ya buga wasan farko na Serie B na Perugia a ranar 3 ga watan Fabrairu shekara ta 2018 a wasansu da Cittadella .

Nura Abdullahi ya yi ritaya a watan Afrilu na shekara ta 2019 a kan likita.

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin hadin waje gyara sashe