Nolan Yonkman( an haifeshi a ranar 1 ga watan Afrilu, 1981) kwararren tsohon dan wasan hockey ne kuma dan asalin kasar kanada