Nico Cedric Schlotterbeck (an Haife shi 1 Disamba 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund da Jamus.[1]

Nico Schlotterbeck
Rayuwa
Haihuwa Waiblingen (en) Fassara, 1 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Jamus
Ƴan uwa
Ahali Keven Schlotterbeck (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Germany national under-18 football team (en) Fassara2017-201710
  Germany national under-19 football team (en) Fassara2017-201820
  Germany national under-20 football team (en) Fassara2018-201830
SC Freiburg II (en) Fassara2018-2020252
SC Freiburg (en) Fassara2019-2022494
  Germany national under-21 football team (en) Fassara2019-2021133
  1. FC Union Berlin (en) Fassara2020-2021161
  Borussia Dortmund (en) Fassara2022-unknown value586
  Germany national association football team (en) Fassara2022-unknown value110
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 4
Tsayi 1.91 m
IMDb nm13662063

Aikin Kulob

gyara sashe

SC Freiburg

gyara sashe

Schlotterbeck ya yi karo da SC Freiburg a ranar 9 ga Maris 2019, wanda ya zo a matsayin wanda zai maye gurbin Philipp Lienhart a wasan da suka doke Hertha BSC da ci 2-1 a gida. A wasansa na karshe na Freiburg, kulob din ya yi rashin nasara a wasan karshe na DFB-Pokal a bugun fanariti amma Schlotterbeck ya samu kyautar gwarzon dan wasan.[2]

Lamuni zuwa Union Berlin

gyara sashe

A ranar 31 ga Yuli 2020, Schlotterbeck ya shiga Union Berlin kan lamunin shekara guda.[3]

Borussia Dortmund

gyara sashe

A 2 Mayu 2022, Borussia Dortmund ta sanar da siyan Schlotterbeck a yarjejeniyar shekara biyar, da fara daga kakar 2022 zuwa 23.[4] Ya koma kan kudi Euro miliyan 25 da aka ruwaito.[5]

Manazarta

gyara sashe