Niccolò Pierozzi (An haifeshi ranar 12 ga watan Satumba, 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na kungiyar kwallon kafar Fiorentina[1] ta serie A[2] na Italiya.[3][4]

Niccolò Pierozzi
Rayuwa
Haihuwa Florence (en) Fassara, 12 Satumba 2001 (22 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe