Tasi'u Ibrahim Zabainawa

Sake dubawa tun a 19:54, 5 Nuwamba, 2021 daga Mr. Sufie (hira | gudummuwa) (Sabon shafi: An haifi Tasi’u Ibrahim Zabainawa a ranar 1 ga Fabrairun 1964 a Zabainawa Inusa da ke karamar Hukumar Minjibir a Jihar Kano. Ya halarci Makarantar Firamare ta Zabainawa Inusa daga 1974 – 1980 da Kwalejin Malamai ta Garki daga 1980- 1985. Bayan kammala Jarrabawar Sakandire ta biyu Zainabawa ta shiga takardar shaidar kammala karatu ta kasa a tsohuwar Kwalejin Ilimi ta Jihar Kano Kumbotso. Ya yi aiki da ma'aikatar ilimi ta Kano kafin ya wuce Jami'ar Usman Danfodio Sokoto inda...)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

An haifi Tasi’u Ibrahim Zabainawa a ranar 1 ga Fabrairun 1964 a Zabainawa Inusa da ke karamar Hukumar Minjibir a Jihar Kano. Ya halarci Makarantar Firamare ta Zabainawa Inusa daga 1974 – 1980 da Kwalejin Malamai ta Garki daga 1980- 1985. Bayan kammala Jarrabawar Sakandire ta biyu Zainabawa ta shiga takardar shaidar kammala karatu ta kasa a tsohuwar Kwalejin Ilimi ta Jihar Kano Kumbotso. Ya yi aiki da ma'aikatar ilimi ta Kano kafin ya wuce Jami'ar Usman Danfodio Sokoto inda ya yi digiri a fannin kimiyyar noma. Bayan rasuwar Honorabul Hamisu Garba Gurjiya a shekarar 2016, wanda ya wakilci karamar hukumar Minjibir a majalisar dokokin jiha. Honorabul Tasi’u zabainawa ya nemi kujerar da ba kowa akai A wani zabe mai cike da cece-kuce a jihar Kano, Honarabul Tasi’u Ibrahim ya lashe kujerar dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Minjibir a shekarar 2016_2019. sannan kuma yakuma lashe wani zaben a shekarar 2019 duka a karkashin jam'iyyar APC.

<\https://www.shineyoureye.org/person/tasiu-ibrahim-zabainawa\>

</https://jiokcareers.com/kano-assembly-seeks-completion-of-abandoned-road-project/>

</https://m.youtube.com/watch?v=/>