Maha Laziri (an haife ta a shekarar alif ɗari tara da tamanin da tara 1989) yar gwagwarmayar neman ilimi ce ta kasar Maroko, [1] wanda itace ta kafa kungiyoyi masu zaman kansu ta (Teach4Morocco) . A cikin kuma shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu 2014, Kasuwancin Larabawa sun sanya ta a cikin sha bakwai 17 a cikin jerin sunayen su guda ɗari 100 na Larabawa mafiya karfi. [2]

Maha Laziri
gwagwarmaya

Rayuwa
Haihuwa Ameknas, 1991 (32/33 shekaru)
ƙasa Moroko
Karatu
Makaranta Al Akhawayn University (en) Fassara 2013) Bachelor of Arts (en) Fassara : international studies (en) Fassara
Kansai Gaidai University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a militant (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

 

  1. Maha Laziri, Leaders Afrique.
  2. Mona Badi, Meet young Moroccan Maha Laziri, 17th Most Powerful Arab Women, Morocco World News, March 7, 2014.