Lambar Tabbatar da Banki wanda aka fi sani da BVN tsari ne na tantance kwayoyin halitta wanda Babban Bankin Najeriya ke aiwatarwa don dakile ko rage hada-hadar banki ta haramtacciyar hanya a Najeriya. Ma'auni ne na tsaro na zamani wanda ya dace da Dokar Babban Bankin Najeriya ta 1958 don rage zamba a tsarin banki.

MANAZARTA gyara sashe

http://www.vanguardngr.com/2015/03/importance-of-bank-verification-number/