Ladi Muhammad (ladi mutu ka taba)

Tsohuwar jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud, fitacciyar jaruma ce a wasan barkwanci ta na taka rawa a fannin iyaye a Masana antar fim ta Hausa, ta rasu sakamakon ciwon kansa.

Rasuwar ta gyara sashe

Ladidi ta rasu ne a ranar 14 ga watan march shekarar 2020 sakamakon ciwon Kansas datayi fama dashi .

fara fim gyara sashe

Ta fara fim ne a shekarar 2000, fim din da ya fito da ita shine fim din mutu ka raba, inda har ake mata lakabi da fim din wato ladi mutu ka raba

[1][2]

[3][4]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-20. Retrieved 2023-07-20.
  2. https://www.bbc.com/hausa/labarai-51892452.amp
  3. http://lucky-wap-ams.op-mobile.opera.com/detail/s63ac081f200911en_ng?uid=3824a45e3964771abb3ffad778896d93&country=ng&language=ha&time=483+days+ago&category=entertainment&page=6
  4. https://m.youtube.com/watch?v=PUafqbFHASs