Kolejin kimiyan jinya da fasaha na ummah

Kolejin kimiya da fasaha na ummah da ke gombe achikin g.r.a Kolejin kimiyan ta tanadar da hanya daban don bawa dalibai ilimi ingantacce.