Khadijatul Iman Sani Danja Jaruma ce yar jarumai a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, tana daga cikin Yara matasa Dake taka rawa masana'antar fim ta Hausa.[1]

Takaitaccen Tarihin ta gyara sashe

Cikakken Sunan ta shine khadija sani wato khadijatul Iman, sunan da iyayenta ke Kiran ta dashi shine Iman, mahaifin ta sani Musa danja fitaccen jarumi ne Mai kudi Kuma tsohon jarumi a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, mahaifiyar ta mansura Isa fitacciyar jaruma ce data Yi tashe a zamanin ta kyakkyawar mace , Kuma tana daga cikin mata masu kudi a masana'antar fim ta Hausa, khadija nada kanne ita ce ya ta farko agun mahaifan ta.An haife ta a ranar 3 ga watan ugusta shekarar 2008, ta fito a fim din fan Wanda mahaifiyar ta a kamfanin ta Akai fim din, se Kuma fim din diyatah.[2]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-25. Retrieved 2023-07-25.
  2. https://manuniya.com/2022/12/07/cikakken-tarihin-iman-sani-danja/