Kanya (Diospyros mespiliformis) wata bishiya ce da take da kuma launin Koren ganye ajikinta. Tanayin 'ya'ya sannan kuma dabbobi da mutane sunashan 'ya'yanta. Wata tanayin 'ya'ya sau daya ashekara wata kuma sau biyu, 'ya'yan kanyi ja aduk lokacin da suka nuna. Anasamun bishiyar kanya acikin gonakai da kuma dajika.

Kanya
Conservation status

Least Concern (en) Fassara (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderEricales (en) Ericales
DangiEbenaceae (en) Ebenaceae
GenusDiospyros (en) Diospyros
jinsi Diospyros mespiliformis
A.DC.,
Bishiyar Kanya
Kanya
ƴaƴan kanya nunannu
kwallon ƴaƴan kanya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ɓararren yayan bushiyar kanya, wanda ba nuna ba

Manazarta gyara sashe