Gari yayi haske amma nasan baze kai hasken murmushin fuskar kiba izuwa anjuma zaiyi duhu amma baze kai duhun da na shiga ba a sanadiyyar rashinki arayuwata, ina so na kyautata miki inada wadata zan iya miki alkawarin mai dake sarauniya se dai zanyi amfani da iya kalaman da Allah ya wada ta ni na mai dake tam kar sarauniya zan ji da di ace kifahimci irin yadda nake ji akan rabuwarmu saboda wani matsala kidaure ki hakura ki bar komai ya wuce domin samun masalaha atsakani zan so ace kin fahimce, muradina shine soyayyarki addu’ana amincewarki farin cikina ganinki wal wala ta murmushinki abun nemana farin cikin ki idan za’a sauya soyayyar da nake miki izuwa abunda ido yake iya gani  to kuwa natabba wani idon baze iya hangowa karshen taba ita tamkar ruwan sama ne da yake zubowa duk lissafin mai lissafi ba zai iya lissafa shiba akalamai bani da abun da zai isheni na bayyana miki adadin yadda nake sonki ba amma zan iya takaice ta akalma daya inasonki (I love you).[1]

  1. aa