Kabiru Kabuwaya

Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud ya Dade Yana fim, yayi fina finai da dama a masana antar, ya rasu a shekarar 2009, ya rasu bayan yayi gajeruwar jinya, Yana daya daga cikin jaruman Dake tashe a lokacin da yake raye.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-28. Retrieved 2023-07-28.