Kabir Sani (KB INTERNATIONAL)

Jarumi ne fitacce a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud,matashin jarumi Wanda sannan ne ne ,Yayi fina finai da dama, sannan Kuma Yana Hawa Wakokin soyayyah a masana antar.

Takaitaccen Tarihin Sa gyara sashe

kabir sani Wanda ake kira da kb international , jarumi a fina finai , sannan jarumin matashi Dake Hawa Wakokin soyayyah, sannan jarumin daya kware a rawa a Wakoki. jarumin yana da mata daya da yaro.

Jerin Wakokin daya Hau

  • Zomu sasanta wakar Salim smart
  • so dangin mutuwa na hamisu breaker
  • So sa,a ne wakar hamisu breaker
  • Amince min wakar hamisu breaker
  • nagane duniya wakar hamisu breaker
  • jazabar kaunah wakar Dan Musa gombe
  • jiki da jini na hamisu breaker [1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.northernwiki.com.ng/cikakken-tarihin-kb-international/