Kabewa ko Kabushi (Cucurbita pepo), kabewa dai wata aba ce da ake amfani da ita wajen sarrafa abubuwan gargajiya. Musamman ma wajen yin miya. Kuma akan yi amfani da ita ta hanyoyi daban-daban. Musamman ɓangaren fate. Sannan ana amfani da ita wajen yin miyar taushe. Tana da sinadarai masu matukar mahimmanci da kuma amfani a jikin ɗan'adam musamman ma ta ɓangaren da ya shafi lafiya a duniya gaba daya. Masana sun tabbatar da cewa tana da nau'o'i kala-kala kusan guda 18,[1][2][3].

Kabewa
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderCucurbitales (en) Cucurbitales
DangiCucurbitaceae (en) Cucurbitaceae
TribeCucurbiteae (en) Cucurbiteae
GenusCucurbita (en) Cucurbita
jinsi Cucurbita pepo
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso kabewa, marrow (en) Fassara, pumpkin (en) Fassara, pumpkin seed (en) Fassara da pumpkin seed oil (en) Fassara
Kabewa
Kabushe/Kabewa
Kabewa

Manazarta gyara sashe

  1. https://hausa.leadership.ng/amfanin-kabewa-ga-lafiyar-jiki/
  2. https://hausa.legit.ng/1133626-lafiyar-mutum-jarinsa-hanyoyi-6-na-inganta-lafiyar-dan-adam-da-kabewa-ke-yi.html
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html