Justina Anyiam (an haife ta a ranar 25 ga watan Disamba 1972) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Najeriya. Ta shiga Gasar mata a gasar Olympics ta shekarar 1992 . [1]

Justina Anyiam
Rayuwa
Haihuwa 25 Disamba 1972 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Justina Anyiam Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.