Juma'a
(an turo daga Jumma'a)
Juma'a (ko Jumma'a): rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Asabar gabaninta kuma akwai ranar alhamis, ranar Juma'a dai musamman a ƙasashen musulunci ana kiranta da babbar rana inda wasu ke kiranta da ranar idi, wannan yasa ake yi kwalliya, ziyara, yin abinci na musamman da shagulgula duk saboda mahimmancin wannan ranar saboda babban ranace.
Juma'a | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-holiday (en) , Rana da ranar hutu |
Bangare na | mako |
Suna saboda | Frigg (en) , Venus (en) , biyar, shida da Metal (en) |
Mabiyi | Alhamis |
Ta biyo baya | Asabar |
Hashtag (en) | FridayFeeling da FridayMotivation |
Code (en) | C |
Series ordinal (en) | 5 da 6 |