Joyseph Benhard (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu 1972) ɗan dambe ne na Namibiya . Bernhard ya yi takara don Namibiya a gasar Oympics ta bazara ta 1996 . Yaƙi a matsayin mai nauyi mai sauƙi, Benhard ya yi rashin nasara a hannun dan Spain Rafael Lozano a zagaye na farko. [1] Ya kuma wakilci Namibiya a wasannin Commonwealth na 1994 . [2]

Joseph Benhard
Rayuwa
Haihuwa Okalongo (en) Fassara, 10 Mayu 1972 (52 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Nauyi 48 kg
Tsayi 163 cm

Benhard ya zama kwararre a cikin 2004 amma ya rasa ƙalubalen nauyi mai sauƙi a cikin 2005 zuwa Simon Negodhi . Sai ya yi kokarin sake dawowa amma shekarunsa ba su bari ba. Wanda ake yi wa lakabi da “Fimbi Kaliwa”, har yanzu ba a doke shi ba a fagen damben da ya ke son yi. Ya kafa kulob din dambe na Kilimanjaro a cikin Maris 2007.

Ƙwararrun rikodin dambe gyara sashe

Samfuri:BoxingRecordSummary

No. Result Record Opponent Type Round, time Date Location Notes
2 Samfuri:No2Loss 0–2   Simon Negodhi TKO 2 (4) Nov 11, 2006   Ongwediva Trade Fair Centre, Ongwediva, Namibia
1 Samfuri:No2Loss 0–1   Simon Negodhi TKO 4 (4) Oct 3, 2005   Ongwediva Trade Fair Centre, Ongwediva, Namibia Pro debut for Benhard

Manazarta gyara sashe

  1. Joseph Benhard sports-reference.com
  2. "15.Commonwealth Games - Victoria, Canada - August 18-28 1994". amateur-boxing.strefa.pl. Retrieved 2016-03-04.