Jonas Krumrey (an haife shi 25 ga Nuwamba 2003) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida dan  2.Liga club Liefering.

Jonas Krumrey
Rayuwa
Haihuwa Prien am Chiemsee (en) Fassara, 25 Nuwamba, 2003 (20 shekaru)
ƙasa Jamus
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe