Jere

Karamar hukuma ce a jihar Borno Najeriya

Jere, Jere karamar hukuma ce da ke a jihar Borno a Najeriya. Tana. da hedkwata a cikin garin Khaddamari. London ciki wani gari a Jere a karkashin gundumar Maimusari.

Jere

Wuri
Map
 11°54′N 13°17′E / 11.9°N 13.29°E / 11.9; 13.29
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Labarin ƙasa
Yawan fili 868 km²

Yawan Al'ummar Jere gyara sashe

Jere tana da yawan jama'a fiye da 211,204 a ƙidayar shekarar 2006. Mafi yawan mutanen, Jere yan ƙabilar Larabawan Baggara da kanuri.

Tarihi gyara sashe

Here tana daya daga cikin kananan hukumomi goma sha shida (16) da suka kafa Masarautar Borno, wata Masarautar gargajiya da ke jihar Bornon Najeriya.[1]

Akwatin gidan waya. gyara sashe

Lambar gidan waya na yankin shine 600.[2]

Fadin Kasa gyara sashe

Tana yawan kasa kusan 868 km2.

Manazarta gyara sashe

  1. Nigeria (2000). Nigeria: a people united, a future assured. 2, State Surveys (Millennium ed.). Abuja, Nigeria: Federal Ministry of Information. p. 106. ISBN 9780104089.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.