Jaki dabba ne daga cikin dabbobin gida, daga dangin dabbobi masu shayarwa. Ana amfani da jaki domin aikace-aikace na dakar kaya, haka nan ana amfani da shi wajan sufuri wato tafiye-tafiye. Akan yi aikace aikace da jaki sosai.

Jaki
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
Orderodd-toed ungulate (en) Perissodactyla
DangiEquidae (en) Equidae
GenusEquus (en) Equus
JinsiEquus africanus (en) Equus africanus
subspecies (en) Fassara Equus africanus asinus
,
General information
Tsatso donkey meat (en) Fassara
wannan shine amalanke da jaki yake ja da mutane, don zuwa gona kai taki wani lokaci ma ana hawa don rage hanya
jaki a taga
dan karamin jaki

Manazarta gyara sashe