Jacques Deschouwer (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairun 1946) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a cikin ruwa. Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1972.[1]

Jacques Deschouwer
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Faburairu, 1946 (78 shekaru)
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Jacques Deschouwer". Olympedia. Retrieved 18 May 2020.