Islamic Education Trust Ƙungiya ce mai zaman kanta ta Musulunci da aka kafa ta a ranar 16 ga watan Ramadan 1379AH daidai da 18 ga watan Nuwamba 1969 kuma ta yi rajista da Gwamnatin Tarayyar Najeriya a 1972 a Minna, Najeriya.[1]

Islamic Education Trust
Bayanai
Iri foundation (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Mulki
Tsari a hukumance orphanage (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1969
Wanda ya samar
ietonline.org

Murnar cika Shekaru 50 na IET gyara sashe

A bikin cika shekaru 50 da kafa ƙungiyar Islamic Education Trust (IET), ta bayar da tallafin abinci da magani ga majinyata da marayu 1000 marasa lafiya da kuma ɗaukar nauyin marayu 100 a fannin ilimi daga makarantu daban-daban, haka nan tana da ma’aikata 600 ma'aikatan ba musulmi ba kawai harda kiristoci daga kowane yanki a Najeriya wasu a nahiyar Afirka.[2][3][4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. "About Us". Islamic Education Trust (IET). Archived from the original on 29 October 2019. Retrieved 3 March 2020.
  2. Ahmad, Romoke W.; Minna (2020-01-20). "Almajiris victims of neglect — Sultan". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-02-18. Retrieved 2020-03-07.
  3. "Islamic Education Trust sponsors 100 orphans". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2020-01-02. Retrieved 2020-03-07.
  4. Ahmad, Romoke W. (2020-01-20). "Nigeria: Almajiris Victims of Neglect - Sultan". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2020-03-07.
  5. Ahmad, Romoke W.; Minna (2020-01-17). "1000 Niger residents benefit from IET medical outreach". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-03-03. Retrieved 2020-03-03.