Ibrahim Hassan (ɗan ƙwallo)
Ibrahim Hassan (an haife shi ranar 25 ga Yuli, 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefe a Zamalek SC a gasar Premier ta Masar.[1]
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kairo, 25 ga Yuli, 1991 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) ![]() |
Kofuna
gyara sasheZamalek SC
gyara sashe- Kofin Super Cup na Saudiyya da Masar: 2018,
- CAF Confederation Cup: 2018-19, Kofin Masar: 2018-19