Dr. Ibrahim Bello sarkin katsinan gusau, shi ne Sarkin Gusau ta Jihar Zamfara, wanda shi-ne babban birnin jihar ta Zamfara, masarautar ta Gusau dai, tanada dinbin tarihi Wanda haryanzu ba'a barota abaya ba.