Hauwa Garba(Yar Auta)

Tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud ta Dade tana fim, tana fitowa a wasnnin barkwanci tana fitowa a doluwa Kuma yar auta da zanen Baki a fuskan ta Ako da yaushe mutane da dama Basu San asalin fuskan ta ba, ta fito a shahararren fim din Nan na Tashar arewa 24 Mai suna GIDAN BADAMASI inda ta fito a me girki wato kuku Mai suna sabira[1]

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

hauwa Garba shine Cikakken sunan ta Amma anfi sanin ta da yar Auta ko hauwa yar Auta , Haifaaffiyar jihar Kano ce a Karamar hukumar bichi an haifeta a ranar 13 ga watan June shekarar 1982. Ta taba auren margayi Rabilu Musa Ibro suka rabu. Ta shigo masana'antar fim a shekarar 2015, jarumar tayi aure Sau uku a rayuwar ta inda har ta auri shahararren jarumi na barkwanci Rabilu Musa Ibro inda har ta haihu dashi Amma yaron Yana wata shida ya rasu ita Kuma sun rabu da Ibro daga baya. Jarumar tana son komai ayi shi da barkwanci shiyasa ta zabi fitowa a hakan a fina finan ta ita take yima kanta wannan fentin a fuskan ta fina finan dasu ka fito da ita sune bita zai zai, sakarkaru, [2]SE Kuma gidan badamasi Wanda ya Kara daga daukakarta a [3]duniya. Ta Sami suna yar Auta ne daga gurin kakarta tun tana karama, an haifi hauwa a Karamar hukumar Wani gari a bauchi , mahaifin ta Dan jihar katsina ne mahaifiyar ta Kuma yar jihar kano ce, tayi karatun firamare a gwamai firamare school a kano daga Nan ta fara firamare Akai mata aure[4] jarumar ta haifi Yara uku a duniya Amma daya ya rasu yaron gurin marigayi Rabilu Musa Ibro . Akwai yarinyar ta mace wacce ta shigo masana'

antar fim [5]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  2. https://www.bbc.com/hausa/media-59585654
  3. https://21stcenturychronicle.com/unveiling-yar-auta-kannywoods-queen-of-comedy/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  5. https://www.bbc.com/hausa/media-59585654