Hafsat Sharada(Baba Mai Aya)

Tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa,tana daya daga cikin tsofaffi masu wasan barkwanci ta rasu tanada shekaru 70[1]fim din datai suna shine fim din Akin Wanda tafito a matsayin Hajiya Babba, baza a taba mantawa da ita ba a kanniwud saboda gudummawar da ta bayar a matsayin ta na uwa.[2][3]

Rasuwar ta gyara sashe

Ta rasu ne a 17 ga watan nuwamba a shekarar 2015, a gidanta Dake Sharada a cikin jihar Kano, an Sami sakon rashin ta ne ta hanyar darakta falalu A dorayi jarumi kuma darakta a masana'antar.

  1. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/193375-kannywoods-hafsat-sharada-mai-aya-is-dead.html
  2. https://naijagists.com/photo-oldest-hausa-kannywood-actress-hafsat-sharada-mai-aya-is-dead/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-20. Retrieved 2023-07-20.