Hafsat Isma'ila Shalele wacce aka fi sani da Shalele 'yar wasan kwaikwayo ce a masana'antar Kannywood. Hafsat Shalele an haife ta a garin Jos, inda tayi makarantar faramare da kuma sakandare a Jos, Jihar Filato.

Hafsat Shalele ba daya daga cikin Kyawawan jaruman kannywood, inda a yanzu haka tana ci gaba da samun daukaka a masana'antar Kannywood.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.haskenews.com.ng/2021/09/jaruma-hafsat-shalele.html?m=1