GWARGWAMI gyara sashe

Gwargwami shine soyayyen 'ya'yan bishiyar kuka,

ana ciransa ne daga cikin bambule, sai a cire garin dake cikinsa.

Yanda siffar gwargwami yake gyara sashe

  • Ya na nan baki
  • Yanada tauri kadan
  • Kanana ne kamar aya