Garun Gabas ƙauye ne a ƙaramar hukumar Malam Madori dake a Jihar Jigawa. Garun Gabas yana kusa da yankin Chirawa da ƙauyen Garun Gabbas tsohuwa.[1]

Allon sanarwar shiga garin Garun gabas
Kasuwar Garun Gabas

Manazarta gyara sashe

  1. https://mapcarta.com/31170566