Fawzi Al-Issawi
Fawzi Omar Ahmed Al-Issawi ( Larabci: فوزي العيساوي ; an haife shi a ranar 27 Fabrairun 1960[1] a Benghazi ) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Libya. An ba shi kyautar mafi kyawun ɗan wasa na gasar cin kofin Afrika na shekarar 1982.
Fawzi Al-Issawi | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Benghazi, 27 ga Faburairu, 1960 (64 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Libya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Girmamawa gyara sashe
Ma'aikata gyara sashe
- Mafi kyawun dan wasa na gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1982
- Wanda ya fi zura kwallaye a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1985 da kwallaye 5
- Mafi kyawun dan wasan karni a Libya
Da Al-Nasr SC gyara sashe
- gasar Premier ta Libya
- Champion a shekarar 1987
- Shekarar 1978, 1984
- Kofin Libya :
- Nasara 1997
Tare da tawagar kasar Libya gyara sashe
Manazarta gyara sashe
Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe
- Fawzi Al-Issawi at FootballDatabase.eu