Fatima Ali Nuhu

Jaruma çe a masana'antar kanniwud ta Hausa, tana taka rawa a fannin Yara matasa, tayi fina finai da dama tin ta yarinya karama kamar fim din Rai da buri, zuria, duka tayi sune tare da mahaifin ta.

Takaitaccen Tarihin ta gyara sashe

[1]Fatima Ali nuhu Yace ga sarkin kanniwud sarki Ali nuhu, mahaifiyar ta maimuna Abdulkadir, tana da Kani Ahmad Ali nuhu ,Fatima Haifaaffiyar jihar Kano ce ta girma a garin Kano tayi karatu anan,tayi firamare a garin Kano daga Nan ta tafi kwalejin yandutse inda tayi sakandiri,an haifi Fatima a ranar 14 ga watan Janairu 2004,ta taka rawa a masana'antar fim ta fara fim tun tana yar mitsitsiyar ta tare da mahaifin ta da Kuma Dan uwanta Ahmad.[2]

  1. https://www.legit.ng/ask-legit/biographies/1526196-fatima-ali-nuhus-biography-age-date-birth-boyfriend/
  2. https://manuniya.com/2022/12/06/cikakken-tarihin-fatima-ali-nuhu/