Fati Yola

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, Tsohuwar jaruma ce a masana"antar, tayi fina finai da dama a masana'antar.[1] kamar fim data yi da jarumi Sani Danja tare da jaruma fati ladan , fim mai suna wata tafi Wata.

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

Fatima muhammad Yola Haifaaffiyar jihar Adamawa ce a garin Yola, an haifeta a ranar 1 ga watan mayu shekarar 1989. Ta fara da fim din ta na farko Mai suna"Mai farin jini" a shekarar 2006. A shekarar 2010 ne ta Sami lambar girmamawa daga kamfanin bonu movie, tayi fim din Mai farin jini tare da Ibrahim Mandawari , da Jamila Nagudu da Kuma kabiru Mai Kaba. Fati Yola Haifaaffiyar jihar Adamawa ce amma an Raine ta a nasarawa a cikin jihar kano. Fati tana da kamfanin kan ta Mai suna Yola factory inda tayi fina finai da dama [2] tana daya daga cikin Manyan mata a masana'antar kanniwud.

Manazarta gyara sashe

  1. https://dimokuradiyya.com.ng/mai-shakkar-auren-yar-fim-to-daman-ba-da-gaske-yake-ba-cewar-fati-yola/
  2. https://ng.opera.news/ng/en/entertainment/amp/a8c73f16ab6f3245b07b0a5c60c267de[permanent dead link]