Fati Nayo

Jaruma ce a Shirin fim din Tashar arewa 24 Mai suna DADIN KOWA inda ta fito a matsayin kyauta dillaliya, kyakkyawar bakar bafullatana ce[1]. Fati nayo bayan harkan fim tana da makaranta inda take koyar da mata da Maza yadda zasu Yi zaman aure.[2]

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

fati Nayo wacce akafi sani da suna kyauta dillaliya ta Shirin DADIN KOWA na tashar Arewa 24, mahaifin ta Dan kasuwa ne a kasar saudiyya , mahaifiyar ta yar Saudi Arabia ce mahaifin ta Kuma Dan asalin jihar gombe ne har mahaifiyar ta ma zama ne ya Kai iyayenta suka haifeta. Fati ita da Yan uwan ta duk a saudiyya aka haife su. Mahaifin ta Mai kishin kasar sa ne Yana zuwa yayi noma a kasar sa , anan ya fara ciwo har Allah yai masa Rasuwa, fati sun fara sabuwar rayuwa ita da Yan uwanta a nijeriya . Sadda tazo nijeriya batajin kowani yare inba larabci ba. Ansa ta makarantar firamare Anna kasancewar yaren da take jih aka cire ta Akai mata aure. Fati tayi makarantu har biyu domin ta koyi magana da turanci . An mata aure tana yarinya inda auren be Dade ba suka rabu. Tun tana karama take da burin fim , bayan Bata da aure setaji cewa Tashar arewa 24 tana Neman ma,aikata da zasu fito a Shirin fim din DADIN KOWA , seta je itama ta shigo ciki[3]

  1. https://m.youtube.com/watch?v=9-2YPGQh8_k
  2. https://www.hausaloaded.com/2021/05/zawarawa-na-sun-kai-malala-sai-nayi-screening-dan-gaye-inji-kyauta-dillaliya-ta-shirin-dadin-kowa.html
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.