Fatima Garba(Fati S.U)

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,fitacciya kuma sannniya, an Santa Kuma ta ɗaukaka ne a fim Mai suna BAYAN RAI.[1]

Takaitaccen Tarihin ta gyara sashe

Fati Garba wacce akafi sani da fati s.u, Haifaffiyar jihar niger state Minna ce ,tayi karatun firamare da sakandiri har zuwa tai HND a polytechnic Bida a garin minna.ta tashi a garin Kaduna, fitowar ta a fim din BAYAN RAI shi ya haskaka ta Kuma ya daukaka ta a masana'antar. jarumar Bata da aure batayi aure ba tukun.A yanzun haka jarumar marainiya ce mahaifin ta ya rasu haka ma mahaifiyar ta.[2]

Manazarta gyara sashe