Abdoulaye Elhadji Ciss (an haife shi 26 ga watan Yunin 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin FC Sion na Switzerland, a matsayin mai tsaron baya. [1] [2]

Elhadji Ciss
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Yuni, 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Sion (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. Elhadji Ciss at Soccerway. Retrieved 20 June 2018.
  2. Veikkausliigan siirrot talvella 2018-2019, veikkausliiga.com, 23 December 2018