Degel birni ne, a arewacin Najeriya. Da ya kasance wani yanki ne na birnin Gobir na kasar Hausa, Degel an san shi musamman kasancewar gidan Fulani ne mai kawo sauyi a Musulunci wato Usman dan Fodio daga 1774 zuwa 1804. Dan Fodio ya gina dimbin magoya baya a yankin har sai da Yunfa na Gobir yasa shi gudun hijira, wanda ya jawo yakin Fulani.

Degel

Wuri
Map
 12°51′45″N 5°02′54″E / 12.86253702°N 5.04845455°E / 12.86253702; 5.04845455
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe