DAZIGAU gyara sashe

DAZIGAU wata karamar kauye ce, wacce takasance daya daga cikin gundumomi goma shadaya dake karkashin karamar hukumar Nangere, ajihar yobe yankin gabashin arewa acikin kasar Nijeriya. gyara sashe

Mazauna Da zigau mafiya yawansu kabilun karai-karai ne, Wanda akafi sanin su damasu cin abinci Lamba.


Manazarta: