Daudu Galadanci

Tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,ya Dade Yana fim a masana'antar yayi fina finai da dama, ya rasu a 13 ga watan mayu a shekarar 2020 bayan yayi rashin lafiya, ya rasu a gidan shi Dake Galadanci quarters a cikin garin kano, Yana da shekaru 86[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-28. Retrieved 2023-07-28.