Alan Agustín Matturro Romero (an haife shi 11 ga Oktoba 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Uruguay wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na kungiyar kwallon kafar Genoa a serie A na Italiya.

Allan-Matturo Romero
Rayuwa
Haihuwa Sarandí (en) Fassara, 11 Oktoba 2004 (19 shekaru)
ƙasa Uruguay
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa delantero (en) Fassara
Tsayi 189 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe