Alfred Duncan[1][2] an haife shi 10 ga watan Maris a shekarar 1993 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke buga wa kungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a matsayin ɗan wasan tsakiya.[4][5]

Alfred Duncan
Rayuwa
Haihuwa Accra, 10 ga Maris, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Ghana
Italiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Inter Milan (en) Fassara2012-201430
U.S. Livorno 1915 (en) Fassara2012-2014511
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana2012-
  Ghana national under-20 football team (en) Fassara2013-201342
  U.C. Sampdoria (en) Fassara2014-2015261
U.S. Sassuolo Calcio (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 6
Nauyi 78 kg
Tsayi 178 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe