Aleksa Terzić (an haife shi 17 ga Agusta 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Serbia, wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na hagu don  Red Bull Salzburg  da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta  Serbia.

Aleksa Terzic
Rayuwa
Haihuwa Belgrade, 17 ga Augusta, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Serbiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FK Crvena zvezda (en) Fassara-
  Serbia national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Tsayi 1.84 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe