Kungiyar Makarantun Al-Hayyu Makaranta ce ta Islamiyya, wacce aka kafa a watan Satumbar 2001 a Ibadan, jihar Oyo, Najeriya . Ana koyar da ɗaliban cikin harsunan Ingilishi, Yarabanci, Faransanci da yaren Larabci.

Al-Hayyu Group of Schools
Bayanai
Iri makaranta, preschool (en) Fassara, Makarantar Firamare da secondary school (en) Fassara
Masana'anta educational institution (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2001
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe